Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 1/4
21:51 Jul 23, 2022
About this episode
A cikin shirin tarihin Afirka,Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya duba tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.