About this episode
A wannan makon shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan jita-jitar da ke alaƙanta amfani da wasu kayakin lantarki a matsayin dalilan da ke sabbaba kamuwa da wasu nau’ikan cutuka ciki har da Cancer.A wannan makon shirin na Lafiya Jari ce ya mayar da hankali kan jita-jitar da ke alaƙanta amfani da wasu kayakin lantarki a matsayin dalilan da ke sabbaba kamuwa da wasu nau’ikan cutuka ciki har da Cancer.