VOA Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.17
HomeHausa Newsletter › Episode

VOA Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.17

1:51 May 18, 2019
About this episode
Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri* US: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure, wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka.* US: A wata sabuwa kuma Donald Trump ya ce yana k'ir da zaton Amurka ba za ta shiga da yak'i a Iran ba a lokacin da ake k'ara samun tankiya a gabas ta tsakiya. * Burkina Faso: Bayan haka, ministan harkokin wajen Burkina Faso ya yi kira ga k'asashen duniya su
Select an episode
0:00 0:00