RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18
HomeHausa Newsletter › Episode

RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18

1:16 May 18, 2019
About this episode
Subscribe to the podcast here: https://pod.link/1278112963Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa* K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya.* Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway.* Za ku ji cewa shafin sada zumunta na Facebook ya san da rusar wasu shafuka 265 na k'arya wadanda ake amfani da su domin rubuta kalamai ko kuma
Select an episode
0:00 0:00