Ana shirin ci gaban  fim din  Hausa na 'Malam Zalimu'

Ana shirin ci gaban fim din Hausa na 'Malam Zalimu'

20:00 Jul 25, 2021
About this episode
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa Kabir ta duba tattauna da Ado Ahmed Gidan Dabino a game da ci gaban shirin fim din Malam Zalimu. Bayan nan ta leka Nollywood ta kudancin Najeriya, inda ta kawo ta'aziyar rasuwar shahararren mawaki, Sound Sultan.
Select an episode
0:00 0:00