Tattaunawa da Dr Isa Abdullahi illar yaƙin Amurka a Iran ga tattalin arziƙin duniya
HomeBakonmu a Yau › Episode

Tattaunawa da Dr Isa Abdullahi illar yaƙin Amurka a Iran ga tattalin arziƙin duniya

3:13 Mar 10, 2026
About this episode
Ƙasashen duniya sun fara jin raɗaɗin yaƙin Iran sakamakon tashin farashin man fetur a kasuwannin duniya, wanda ya shafi harkokin yau da kullum. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Isa Abdullahi, masanin tattalin arziki a kan lamarin, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.
Select an episode
0:00 0:00