Imam Abubakar kan falalar azumin Ramadan da musulmai suka fara a yau
HomeBakonmu a Yau › Episode

Imam Abubakar kan falalar azumin Ramadan da musulmai suka fara a yau

3:02 Feb 18, 2026
About this episode
Al’ummar Musulmai a sassan duniya, sun ɗauki azumin farko a bana, bayan da ƙasashen duniya ciki har da Saudiyya da Najeriya suka sanar da ganin jinjirin watan Ramadana. Azumin Ramadan lokaci ne da al’ummar musulmai ke amfani da shi wajen ƙara kusanci da mahallicinsu, da kuma ƙarfafa imani tare da nesantar aikata laifuffuka. A tattaunawar sa da Ahmad Alhassan, Imam Abubakar Muhammad malamin addinin musulunci ne a Najeriya, yayi mana ƙarin haske game da falalar azumin Ramadana. Latsa alamar sauti don sauraren hirarsu...
Select an episode
0:00 0:00