Amurka na ci gaba da lallshn ƙawanta wajen samun buɗe mashigin Hormuz
HomeBakonmu a Yau › Episode

Amurka na ci gaba da lallshn ƙawanta wajen samun buɗe mashigin Hormuz

3:39 Mar 16, 2026
About this episode
Shugaban Amurka Donalad Trump, ya ce yanzu haka ya samu tabbaci daga wasu ƙasashen duniya cewa za su taimaka don tabbatar da cewa an ci gaba da zirga-zirgar jiragen ruwa a Mashigin Ruwan Hormuz. Domin jin irin sarƙaƙiyar da ke tattare da irin wannan aiki, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da masani tsaro Air Commodore Tijjani Ahmed Baba Gamawa mai ritaya, ga kuma zantawarsu. A lasa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
Select an episode
0:00 0:00